Wannan cikakken Excel course ne da aka tsara musamman domin masu farawa (beginner) har zuwa advanced level, tare da real-life examples da projects da zaka iya amfani da su a aiki, kasuwanci, ko makaranta. A cikin wannan course, zaka koyi yadda ake amfani da Excel daga tushe har zuwa matakin da zaka iya analyzing data, kirkirar reports, da kuma yanke shawara cikin sauki. Course din yana dauke da lessons 25 (20 lessons + 5 projects), inda kowanne lesson yake da practical domin ka fahimta sosai ba tare da wahala ba. An yi amfani da examples na Najeriya (₦, kasuwanci, makarantu) domin ka ga yadda zaka yi amfani da Excel a rayuwa ta gaskiya. Idan kana son skill da zai taimaka maka samun aiki ko kara maka riba — wannan course naka ne.
good